Skip to content
Inside Arewa Hausa

Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa Daga Arewacin Nijeriya

Inside Arewa Hausa

Category: Labarai

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sake Koma Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Mutane Da Dama

November 22, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sake Koma Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Mutane Da Dama.  […]

Read more

Matashi ya mutu a hannun ƴan-vigilante bayan mahaifinsa ya kaishi ai masa hukunci

November 17, 2021 admin Labarai

  Wani matashi mai suna Haruna Auwala ya rasu a ofishin ƴan vigilante bayan da mahaifinsa, Auwala Ado ya kai[…]

Read more

Ƴan-sanda sun cafke saurayin da ya ke yaudarar ƴan-mata ya gudu da wayar su ta salula

November 17, 2021 admin Labarai

Rundunar Ƴan sanda ta Jihar Kano ta cafke wani saurayi mai suna Muhammad, wanda ya ƙware wajen yaudarar ƴan mata[…]

Read more

An binne Sani Ɗangote, ƙani ga Aliko Ɗangote a Kano

November 17, 2021 admin Labarai

A yau Laraba ne a ka binne marigayi Sani Ɗangote, ƙani ga Aliko Ɗangote, a maƙabartar Alhasawa ta dangin Ɗantata[…]

Read more

An Cafke Mai Yi Wa Ƴan Luwaɗi Wayo Yana Damfararsu Kudi a Kaduna

October 27, 2021 admin Labarai, Ra'ayi

An kama wani matashi mai yi wa ƴan luwaɗi wayo yana damfarar su kuɗi a Kaduna.   Matashin mai suna[…]

Read more

MU KYAKYATA: Soyabonga Bokamoso Kenan, Dan Iska Na Farko A Yankin Afrika

October 27, 2021 admin Labarai

MU KYAKYATA: Soyabonga Bokamoso Kenan, Dan Iska Na Farko A Yankin Afrika.

Read more

Shugaba Buhari Tare Da Su Dangote Da BUA A Wurin Taron Sanya Hannun Jari A Kasar Saudiyya

October 27, 2021 admin Labarai, Siyasa

Shugaba Buhari Tare Da Su Dangote Da BUA A Wurin Taron Sanya Hannun Jari A Kasar Saudiyya.

Read more

Dogo Gide ya kashe Damina a dajin Dansadau dake jihar Zamfara 

October 27, 2021 admin Boko Haram, Labarai, Ra'ayi

Rahotanni daga jihar Zamfara na bayyana cewar Damina wani hatsabibin dan ta’adda ya gamu da ajalinsa a wata kafsawa da[…]

Read more

A Riƙa Warewa Kano Kaso Na Musamman In Za’ayi Rabon Kuɗaɗen Shigar Gwamnatin Tarayya

October 27, 2021 admin Labarai, Siyasa

A Riƙa Warewa Kano Kaso Na Musamman In Za’ayi Rabon Kuɗaɗen Shigar Gwamnatin Tarayya, Inji Gwamnatin Kano   Gwamnatin Jihar[…]

Read more

SABO NANONO: Ministan Noman Da Ya Riga Albarkatun Noma Isowa Gida

October 27, 2021 admin Labarai, Siyasa

SABO NANONO: Ministan Noman Da Ya Riga Albarkatun Noma Isowa Gida.

Read more

Posts navigation

«Previous Posts 1 2 3 4 … 32 Next Posts»

Follow us on Twitter

My Tweets

Facebook Page

Facebook Page

Advert

WordPress Theme: Poseidon by ThemeZee.