Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Labarai

Kotu ta Yanke Hukunci kan Dambarwar Masarautar Kano har illa Masha Allah

Babbar kotun jihar Kano ta haramtawa Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero da sarakunan Karaye, Gaya, Rano da kuma Bichi ayyana kansu a matsayin sarakuna har illa Masha Allah Kuma Babbar Kotu Ta Bada Sabon Umarni ga Aminu Ado…

Gwamnatin Tarayya ta Tabbatar da sanya hannu kan yarjejeniyar SAMOA

Lamarin dai ya haifar da cece-kuce, inda wasu malamai da masu rajin kare hakkin bil adama ke sukar Gwamnatin Najeriya kan yarjejeniyar. Sai dai a wata sanarwa da ya fitar a daren Yau Alhamis, Mohammed Idris, ministan yada labarai, ya…

Kalubalen da ake fuskanta A Najeriya Yasamu Asali ne Daga Gwamnatocin da suka Gabata

Kalubalen da ake fuskanta A Najeriya Yasamu Asali ne Daga Gwamnatocin da suka Gabata Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano, ya bayyana cewa Najeriya na fuskantar kalubale da ta gada. Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin da ya karbi bakuncin…

Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi Sun Shirya Zikiri a Fadar Aminu Ado Bayero

-Shugaban Kasa Tinubu Babban Bako Yuli 05 2024 Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi tana farin cikin gayyatar ƴan uwa Musulmai zuwa taron zikirin Juma’a na shekara a jihar Kano Za a gudanar da taron ne a gobe Juma’a 5 ga watan…

Gwamna Uba Sani ya mayar da Sarkin da El-Rufa’i ya sauke

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da mayar da Cif Jonathan Zamuna a matsayin babban Sarkin Piriga a karamar hukumar Lere Ya kuma jaddada muhimmiyar rawar da cibiyar ta gargajiya ke takawa wajen samar da zaman lafiya ba a…

Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa

Aliko Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa zuwa kusan kashi 30 cikin dari. Da yake jawabi ga mahalarta taron a dakin taro na Banquet dake fadar gwamnatin tarayya dake Abuja,…

Gwamnatin jihar Sokoto tace bisa tsarin mulki, Sarkin Musulmi ba shi da ikon nada kowa

Gwamnatin jihar Sokoto tace bisa tsarin mulki, Sarkin Musulmi ba shi da ikon nada kowa. Kwamishinan Shari’a na jahar Barista Nasiru Binji ne ya sanarda hakan yau Talata a wajen taron jin ra’ayin jama’a kan dokar kananan hukumomi da masarautu…

NNPCL ya ayyana dokar ta-ɓaci a harkokin man fetur na Najeriya – Kyari
Mele Kyari

Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ya ayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin haƙowa da kuma fitar da ɗanyen mai daga ƙasar.Shugaban kamfanin, Mele Kyari, ya ce sun ɗauki matakin ne da zimmar haɓaka yawan man da ake…

Kotu ta ɗage zaman shari’a kan masarautar Kano

Wata babbar kotu a jihar Kano ta ɗage zamanta a shari’ar da majalisar dokokin jihar da gwamnatin jihar suka shigar inda suke neman sarkin Kano na goma sha biyar ya daina ayyana kansa a matsayin sarkin Kano.Yau ne kotun ta…

Wata Yarinya Ta Rasa Ranta Bayan Wani Malami Ya Ci Zarafinta A Kano

Mahaifin wata yarinya ’yar shekara 11 da ta rasa ranta bayan da wani malami ya yi mata fyade a Jihar Kano ya roki gwamnati da hukumomin kare hakkin dan Adam su kwato masa hakkin ’yarsa. Mahaifin ya bayyana cewa ’yar…