Ƴan bindiga sun bindige malamin Jami’ar Dutsin-Ma, sun arce da ‘ya’yan sa
Tabbatattun bayanai daga Katsina sun nuna ‘yan bindiga sun afka garin Dutsinma, sun bindige ɗaya daga cikin malaman Jami’ar Tarayya ta Dutsinma (FUDMA).Maharan sun bindige Dakta Tiri Gyang-David a gidan da ke Rukunin Gidaje na Yarima Quaters, Low Cost Estate,…
Gwamna Uba Sani Ya Bada Umarnin Bincike Kan Dalilan Da Suka Janyo Asarar Rayukan Mutane 50
Gwamna jihar Kaduna Uba Sani, ya bada umarnin gudanar da bincike kan dalilin da suka janyo asarar rayukan mutane 50 ranar lahadin data gabata a Tudun Biri biyo bayan wani hari da sojojin saman kasar nan suka kai yankin. Mazauna…
Fintiri Ya Sanya Dokar Hana fita Awa 24 A Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa dokar hana fita na tsawon awa 24 a jihar, biyo bayan fasa Ma’adanar ajiye abinci da matasa ke ci gaba da aiwatarwa. Cikin wata sanarwar manema labarai da jimi’in yada labaran gwamnan…