Ɗabi’ar Da Ke Saurin Janyo Cutar Basir
Ɗabi’ar Da Ke Saurin Janyo Cutar Basir Bayan ƙaranta shan ruwa, ƙaranta cin harza ko datsar abinci akwai ƙarin ɗabi’ar da ke saurin janyo cutar basir. Wannan ɗabi’ar ita ce yin buris ko yin watsi da yin bayan…
Dakta Nasiru Yusuf Gawunan Ya Gabatarwa Da Mai Gidansa Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu
Dakta Nasiru Yusuf Gawunan Ya Gabatarwa Da Mai Gidansa Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu Yadda dan takarar gwamnan jihar Kano a Jam’iyyar APC kuma wanda kotun sauraren karar zaben gwamnan Kano ta ayyana shi a gwamnan Kano, Dr. Nasiru…
‘Yan Majalisar Wakilai Sun Musanta Zargin Karɓan ₦100M A Matsayin Kuɗin Rage Raɗaɗi Cire Tallafi
Majalisar wakilan Najeriya ta musanta zargin da ke cewa kowane ɗan majalisa ya karɓi naira miliyan 100 daga gwamnatin tarayya a matsayin kuɗin rage raɗaɗi cire tallafi. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun majalisar, Akin Rotimi, ya fitar…
Bincike Ya Nuna Ayyukan Layin Dogo Da Dama A Fadin Najeriya Sun Tsaya Cak
Ayyukan layin dogo da dama na sama da naira tiriliyan 16 a fadin kasar nan sun tsaya cak saboda rashin kudi, kamar yadda wani binciken jaridar Daily Trust ya nuna. Wannan ci gaban yana barazana ga shirin gwamnatin tarayya na…