Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Year: 2023

Gwamna Uba Sani Ya Bada Umarnin Bincike Kan Dalilan Da Suka Janyo Asarar Rayukan Mutane 50

Gwamna jihar Kaduna Uba Sani, ya bada umarnin gudanar da bincike kan dalilin da suka janyo asarar rayukan mutane 50 ranar lahadin data gabata a Tudun Biri biyo bayan wani hari da sojojin saman kasar nan suka kai yankin. Mazauna…

Kotu Ta Tura Wani Matashi Zuwa Gidan Kurkuku Na Tsawon Watanni 4 Bisa Samunsa Da Laifin Satar Doya

Wata kotu dake zamanta a Dei-Dei dake Abuja, ta tura wani matashi mai suna Felix Adams zuwa gidan kurkuku har tsawon watanni hudu bisa samunsa da laifin satar doya. Matashin mai shekaru 22 da ba a bayyana addireshinsa ba, ana…

Ɗabi’ar Da Ke Saurin Janyo Cutar Basir

Ɗabi’ar Da Ke Saurin Janyo Cutar Basir   Bayan ƙaranta shan ruwa, ƙaranta cin harza ko datsar abinci akwai ƙarin ɗabi’ar da ke saurin janyo cutar basir.   Wannan ɗabi’ar ita ce yin buris ko yin watsi da yin bayan…

Dakta Nasiru Yusuf Gawunan Ya Gabatarwa Da Mai Gidansa Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu

Dakta Nasiru Yusuf Gawunan Ya Gabatarwa Da Mai Gidansa Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu   Yadda dan takarar gwamnan jihar Kano a Jam’iyyar APC kuma wanda kotun sauraren karar zaben gwamnan Kano ta ayyana shi a gwamnan Kano, Dr. Nasiru…

‘Yan Majalisar Wakilai Sun Musanta Zargin Karɓan ₦100M A Matsayin Kuɗin Rage Raɗaɗi Cire Tallafi

Majalisar wakilan Najeriya ta musanta zargin da ke cewa kowane ɗan majalisa ya karɓi naira miliyan 100 daga gwamnatin tarayya a matsayin kuɗin rage raɗaɗi cire tallafi. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun majalisar, Akin Rotimi, ya fitar…

Bincike Ya Nuna Ayyukan Layin Dogo Da Dama A Fadin Najeriya Sun Tsaya Cak

Ayyukan layin dogo da dama na sama da naira tiriliyan 16 a fadin kasar nan sun tsaya cak saboda rashin kudi, kamar yadda wani binciken jaridar Daily Trust ya nuna. Wannan ci gaban yana barazana ga shirin gwamnatin tarayya na…

Yan Sanda A Kano Sun Fara Farautar Binciko Wadanda Suka Yi wa Sarki Ihu

Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta kaddamar da bincike don nemo ƙarin waɗanda suka yi wa Sarkin Kano ihu lokacin da gwamna Abba Kabir Yusuf da sarkin suka je sake buɗe asibitin Hasiya Bayero a ranar Lahadi. Kwamishinan ƴan…

Atiku Abubakar Ya Ziyarci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso A Gida

Tsohon dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a babban zaɓen shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a yammacin wannan rana 15th Agusta 2023 a gidansa dake babban Birnin tarayya…

ALHAMDULILLAH: Kaftin Ahmed Musa MON Ya Cika Alkawari, Ya Siya Wa Baba Karkuzu Gida Da Kyautar 500K

Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya cika alkawarin da yayi na siyawa Mallam Abdullahi Shu’aibu wanda aka fi sani da Karkuzu Na Bodara gida biyo bayan hira da aka yi da da dattijon yana neman tallafin jama’a bayan makanta…

An Ɓalle Ƙofar Majalisar Taraiya

Masu zanga-zanga a Abuja sun ɓalle ƙofar shigar majalisar tarayya a wannan Laraba. Jaridar Aminiya tace masu zanga-zangar a ƙarƙashin inuwar kungiyoyin NLC da TUC sun ɓalle ƙofarce bayan da jami’an tsaro suka hana su shiga zauren Majalisar dan gabatar…