Yan Sanda A Kano Sun Fara Farautar Binciko Wadanda Suka Yi wa Sarki Ihu
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta kaddamar da bincike don nemo ƙarin waɗanda suka yi wa Sarkin Kano ihu lokacin da gwamna Abba Kabir Yusuf da sarkin suka je sake buɗe asibitin Hasiya Bayero a ranar Lahadi. Kwamishinan ƴan…
Atiku Abubakar Ya Ziyarci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso A Gida
Tsohon dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a babban zaɓen shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a yammacin wannan rana 15th Agusta 2023 a gidansa dake babban Birnin tarayya…
ALHAMDULILLAH: Kaftin Ahmed Musa MON Ya Cika Alkawari, Ya Siya Wa Baba Karkuzu Gida Da Kyautar 500K
Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya cika alkawarin da yayi na siyawa Mallam Abdullahi Shu’aibu wanda aka fi sani da Karkuzu Na Bodara gida biyo bayan hira da aka yi da da dattijon yana neman tallafin jama’a bayan makanta…
An Ɓalle Ƙofar Majalisar Taraiya
Masu zanga-zanga a Abuja sun ɓalle ƙofar shigar majalisar tarayya a wannan Laraba. Jaridar Aminiya tace masu zanga-zangar a ƙarƙashin inuwar kungiyoyin NLC da TUC sun ɓalle ƙofarce bayan da jami’an tsaro suka hana su shiga zauren Majalisar dan gabatar…
Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Aika Da Sabbin Sunayen Ministoci Da Majalisar Dattawa Za Ta Tantance Su
A yau ne shugaban kasa Bola Tinubu zai aika da sabbin sunayen ministoci da majalisar dattawa za ta tantance su. A cewar wata majiya mai tushe a majalisar dattawa, sunayen zasu zo jiya da daddare ko kuma da sanyin safiyar…