Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

admin

Kotu ta Yanke Hukunci kan Dambarwar Masarautar Kano har illa Masha Allah

Babbar kotun jihar Kano ta haramtawa Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero da sarakunan Karaye, Gaya, Rano da kuma Bichi ayyana kansu a matsayin sarakuna har illa Masha Allah Kuma Babbar Kotu Ta Bada Sabon Umarni ga Aminu Ado…

Lauyoyin Aminu Ado Bayero sun janye daga shari’ar da suke da Gwamnatin Jihar Kano

Lauyoyin Aminu Ado Bayero sun janye daga shari’ar da suke da Gwamnatin Jihar Kano Tun da farko lauyoyin sun roki kotun da ta dakata tunda sun daukaka kara akan hukuncin kotun na farko inda ta ayyana cewar Aminu Ado Bayero…

Gwamnatin Tarayya ta Tabbatar da sanya hannu kan yarjejeniyar SAMOA

Lamarin dai ya haifar da cece-kuce, inda wasu malamai da masu rajin kare hakkin bil adama ke sukar Gwamnatin Najeriya kan yarjejeniyar. Sai dai a wata sanarwa da ya fitar a daren Yau Alhamis, Mohammed Idris, ministan yada labarai, ya…

Kalubalen da ake fuskanta A Najeriya Yasamu Asali ne Daga Gwamnatocin da suka Gabata

Kalubalen da ake fuskanta A Najeriya Yasamu Asali ne Daga Gwamnatocin da suka Gabata Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano, ya bayyana cewa Najeriya na fuskantar kalubale da ta gada. Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin da ya karbi bakuncin…

Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi Sun Shirya Zikiri a Fadar Aminu Ado Bayero

-Shugaban Kasa Tinubu Babban Bako Yuli 05 2024 Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi tana farin cikin gayyatar ƴan uwa Musulmai zuwa taron zikirin Juma’a na shekara a jihar Kano Za a gudanar da taron ne a gobe Juma’a 5 ga watan…

Gwamna Uba Sani ya mayar da Sarkin da El-Rufa’i ya sauke

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da mayar da Cif Jonathan Zamuna a matsayin babban Sarkin Piriga a karamar hukumar Lere Ya kuma jaddada muhimmiyar rawar da cibiyar ta gargajiya ke takawa wajen samar da zaman lafiya ba a…

Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa

Aliko Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa zuwa kusan kashi 30 cikin dari. Da yake jawabi ga mahalarta taron a dakin taro na Banquet dake fadar gwamnatin tarayya dake Abuja,…

Gwamnatin jihar Sokoto tace bisa tsarin mulki, Sarkin Musulmi ba shi da ikon nada kowa

Gwamnatin jihar Sokoto tace bisa tsarin mulki, Sarkin Musulmi ba shi da ikon nada kowa. Kwamishinan Shari’a na jahar Barista Nasiru Binji ne ya sanarda hakan yau Talata a wajen taron jin ra’ayin jama’a kan dokar kananan hukumomi da masarautu…

An buƙaci gwamnatin tarayya da ta Koma kan tsarin su Sardauna da Awolowo da Azikiwe, da kuma Ɓalewa

An buƙaci Gwamnatin Tarayya ta sake duba tsarin Mulkin Alhaji Abubakar Tafawa Balewa, da Dr. Nnamdi Azikiwe, da Cif Obafemi Awolowo, da Sir Ahmadu Bello da sauran magabata domin shawo kan ƙalubalen zamantakewa da siyasa da kasar ke fuskanta a…

Ƴan bindiga sun bindige malamin Jami’ar Dutsin-Ma, sun arce da ‘ya’yan sa

Tabbatattun bayanai daga Katsina sun nuna ‘yan bindiga sun afka garin Dutsinma, sun bindige ɗaya daga cikin malaman Jami’ar Tarayya ta Dutsinma (FUDMA).Maharan sun bindige Dakta Tiri Gyang-David a gidan da ke Rukunin Gidaje na Yarima Quaters, Low Cost Estate,…