Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Month: July 2023

Ambaliyar Ruwa Ta Rusa Gidaje 100, Mutane 500 Sun Rasa Matsugunni A Gombe

Ambaliyar ruwa a garin Dogon Ruwa da ke Karamar Hukumar Kaltungo ta Jihar Gombe ta rusa gidaje 100 yayin da akalla mutane 500 suka rasa matsugunni. Ruwan saman da aka tafka kamar da bakin kwarya a ranar Alhamis tun misalin…

Tinubu Ya Ba Da Kwangilar Gudanar Da Bincike Na Musamman A CBN

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada wani mai bincike na musamman da zai yi bincike a Babban Bankin Najeriya (CBN). A cikin wata wasika da Aminiya ta yi arba da ita, Shugaba Tinubu ya aika wa Jim Osayande Obazee,…

Fintiri Ya Sanya Dokar Hana fita Awa 24 A Adamawa

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa dokar hana fita na tsawon awa 24 a jihar, biyo bayan fasa Ma’adanar ajiye abinci da matasa ke ci gaba da aiwatarwa. Cikin wata sanarwar manema labarai da jimi’in yada labaran gwamnan…

Amarya Ta Shiga Hannun ‘Yansanda Bayan Yanke Mazakutar Mijinta A Katsina

Wata Amarya mai suna Nana ‘yar shekara 17 ta yanke mazakutar mijinta a daren farko na aurensu a kauyen ‘yar Kasuwa da ke karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina. A wani rahoto da DCL Hausa ta rahoto, ta ce, mijin…

Gwamnati Ta Rufe Makarantu Bayan Cutar Diphtheria Ta Kashe Dalibai 5 A Bauchi

Dalibai biyar sun mutu sanadiyyar wata cuta da ake zargin ta Diphtheria a Karamar Hukumar Jama’are da ke Jihar Bauchi. Shugaban Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar, Dokta Rilwanu Mohammed ne ya bayyana hakan ga manema labarai…

’Yan Bindiga Sun Harbe Sojoji 7 Da Manoma 22 A Zamfara

Akalla sojoji bakwai da manoma 22 ne aka kashe yayin wani artabu tsakanin dakarun rundunar tsaro ta Operation Hadarin Daji da ’yan bindiga a Jihar Zamfara. An yi ba-ta-kashin ne a kusa da garin Kangon Garucci da ke gundumar Dangulbi…