Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Month: April 2024

Wata Yarinya Ta Rasa Ranta Bayan Wani Malami Ya Ci Zarafinta A Kano

Mahaifin wata yarinya ’yar shekara 11 da ta rasa ranta bayan da wani malami ya yi mata fyade a Jihar Kano ya roki gwamnati da hukumomin kare hakkin dan Adam su kwato masa hakkin ’yarsa. Mahaifin ya bayyana cewa ’yar…

WATA SABUWA: Emefiele ya buga takardun kudi na miliyan ₦684m a matsayin biliyan ₦18b

Hukumar EFCC ta sake shigar da sabuwar tuhuma zuwa babbar kotun tarayya a Abuja inda take zargin Emefiele da wata kalar zamba cikin aminci. A cewar EFCC ya buga takardun kudi na miliyan 684 amma a Gwamnatance ya Nuna cewa…

Gwamnan Sakkwato Ya Tube Rawanin Wasu Hakimai 15 a Jihar

Gwamnatin Sakkwato ta sallami hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, satar filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu bisa zargin su da rashin biyayya da taimakon rashin tsaro da satar filaye da kuma karkatar…