Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Year: 2024

Wata Yarinya Ta Rasa Ranta Bayan Wani Malami Ya Ci Zarafinta A Kano

Mahaifin wata yarinya ’yar shekara 11 da ta rasa ranta bayan da wani malami ya yi mata fyade a Jihar Kano ya roki gwamnati da hukumomin kare hakkin dan Adam su kwato masa hakkin ’yarsa. Mahaifin ya bayyana cewa ’yar…

WATA SABUWA: Emefiele ya buga takardun kudi na miliyan ₦684m a matsayin biliyan ₦18b

Hukumar EFCC ta sake shigar da sabuwar tuhuma zuwa babbar kotun tarayya a Abuja inda take zargin Emefiele da wata kalar zamba cikin aminci. A cewar EFCC ya buga takardun kudi na miliyan 684 amma a Gwamnatance ya Nuna cewa…

Gwamnan Sakkwato Ya Tube Rawanin Wasu Hakimai 15 a Jihar

Gwamnatin Sakkwato ta sallami hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, satar filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu bisa zargin su da rashin biyayya da taimakon rashin tsaro da satar filaye da kuma karkatar…

An Fara Samun Saukowar Kayan abinci A Wasu Jihohin Najeriya

Binciken jin ra’ayin Jama’a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka a jihar katsina da makwabtanta Ministan Noma Abubakar Kyari Ya Gana Da Manyan Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Noma…

Zan taimaka wa al’ummar Kano yayin da ake cikin matsin rayuwa – Ɗangote

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a jihar Kano. Dangote ya yi wanna alƙawarin ne a lokacin da ziyarci gwamnan jihar Kano…

Babu inda nace nafi Yan Najeriya Shan Wahalar Tsadar Rayuwa, amma ina Fatan Matsalar ta zamo Tarihi -Dangote

Shugaban rikunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa yafi yan Najeriya shan wahalar tsadar rayuwa. Dangote ya tabbatarwa da yan kasa cewa, wasu ne suka…