Dakta Nasiru Yusuf Gawunan Ya Gabatarwa Da Mai Gidansa Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu
Dakta Nasiru Yusuf Gawunan Ya Gabatarwa Da Mai Gidansa Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu
Yadda dan takarar gwamnan jihar Kano a Jam’iyyar APC kuma wanda kotun sauraren karar zaben gwamnan Kano ta ayyana shi a gwamnan Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya kai wa shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje, kwafin shari’ar zaben da ya yi nasara a kotu, a gidan Gandujen da ke Abuja.