Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Latest post

Amarya Ta Shiga Hannun ‘Yansanda Bayan Yanke Mazakutar Mijinta A Katsina

Wata Amarya mai suna Nana ‘yar shekara 17 ta yanke mazakutar mijinta a daren farko na aurensu a kauyen ‘yar Kasuwa da ke karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina. A wani rahoto da DCL Hausa ta rahoto, ta ce, mijin…

Gwamnati Ta Rufe Makarantu Bayan Cutar Diphtheria Ta Kashe Dalibai 5 A Bauchi

Dalibai biyar sun mutu sanadiyyar wata cuta da ake zargin ta Diphtheria a Karamar Hukumar Jama’are da ke Jihar Bauchi. Shugaban Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar, Dokta Rilwanu Mohammed ne ya bayyana hakan ga manema labarai…

’Yan Bindiga Sun Harbe Sojoji 7 Da Manoma 22 A Zamfara

Akalla sojoji bakwai da manoma 22 ne aka kashe yayin wani artabu tsakanin dakarun rundunar tsaro ta Operation Hadarin Daji da ’yan bindiga a Jihar Zamfara. An yi ba-ta-kashin ne a kusa da garin Kangon Garucci da ke gundumar Dangulbi…