Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Latest post

‘Yan Majalisar Wakilai Sun Musanta Zargin Karɓan ₦100M A Matsayin Kuɗin Rage Raɗaɗi Cire Tallafi

Majalisar wakilan Najeriya ta musanta zargin da ke cewa kowane ɗan majalisa ya karɓi naira miliyan 100 daga gwamnatin tarayya a matsayin kuɗin rage raɗaɗi cire tallafi. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun majalisar, Akin Rotimi, ya fitar…

Bincike Ya Nuna Ayyukan Layin Dogo Da Dama A Fadin Najeriya Sun Tsaya Cak

Ayyukan layin dogo da dama na sama da naira tiriliyan 16 a fadin kasar nan sun tsaya cak saboda rashin kudi, kamar yadda wani binciken jaridar Daily Trust ya nuna. Wannan ci gaban yana barazana ga shirin gwamnatin tarayya na…

Yan Sanda A Kano Sun Fara Farautar Binciko Wadanda Suka Yi wa Sarki Ihu

Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta kaddamar da bincike don nemo ƙarin waɗanda suka yi wa Sarkin Kano ihu lokacin da gwamna Abba Kabir Yusuf da sarkin suka je sake buɗe asibitin Hasiya Bayero a ranar Lahadi. Kwamishinan ƴan…

Atiku Abubakar Ya Ziyarci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso A Gida

Tsohon dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a babban zaɓen shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a yammacin wannan rana 15th Agusta 2023 a gidansa dake babban Birnin tarayya…

ALHAMDULILLAH: Kaftin Ahmed Musa MON Ya Cika Alkawari, Ya Siya Wa Baba Karkuzu Gida Da Kyautar 500K

Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya cika alkawarin da yayi na siyawa Mallam Abdullahi Shu’aibu wanda aka fi sani da Karkuzu Na Bodara gida biyo bayan hira da aka yi da da dattijon yana neman tallafin jama’a bayan makanta…

An Ɓalle Ƙofar Majalisar Taraiya

Masu zanga-zanga a Abuja sun ɓalle ƙofar shigar majalisar tarayya a wannan Laraba. Jaridar Aminiya tace masu zanga-zangar a ƙarƙashin inuwar kungiyoyin NLC da TUC sun ɓalle ƙofarce bayan da jami’an tsaro suka hana su shiga zauren Majalisar dan gabatar…

Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Aika Da Sabbin Sunayen Ministoci Da Majalisar Dattawa Za Ta Tantance Su

A yau ne shugaban kasa Bola Tinubu zai aika da sabbin sunayen ministoci da majalisar dattawa za ta tantance su. A cewar wata majiya mai tushe a majalisar dattawa, sunayen zasu zo jiya da daddare ko kuma da sanyin safiyar…

Ambaliyar Ruwa Ta Rusa Gidaje 100, Mutane 500 Sun Rasa Matsugunni A Gombe

Ambaliyar ruwa a garin Dogon Ruwa da ke Karamar Hukumar Kaltungo ta Jihar Gombe ta rusa gidaje 100 yayin da akalla mutane 500 suka rasa matsugunni. Ruwan saman da aka tafka kamar da bakin kwarya a ranar Alhamis tun misalin…

Tinubu Ya Ba Da Kwangilar Gudanar Da Bincike Na Musamman A CBN

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada wani mai bincike na musamman da zai yi bincike a Babban Bankin Najeriya (CBN). A cikin wata wasika da Aminiya ta yi arba da ita, Shugaba Tinubu ya aika wa Jim Osayande Obazee,…

Fintiri Ya Sanya Dokar Hana fita Awa 24 A Adamawa

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa dokar hana fita na tsawon awa 24 a jihar, biyo bayan fasa Ma’adanar ajiye abinci da matasa ke ci gaba da aiwatarwa. Cikin wata sanarwar manema labarai da jimi’in yada labaran gwamnan…