Masu zanga-zanga a Abuja sun ɓalle ƙofar shigar majalisar tarayya a wannan Laraba.
Jaridar Aminiya tace masu zanga-zangar a ƙarƙashin inuwar kungiyoyin NLC da TUC sun ɓalle ƙofarce bayan da jami’an tsaro suka hana su shiga zauren Majalisar dan gabatar da ƙorafinsu.
Sai dai babu rahoton asararar rai ko jikata kawo yanzu.