WATA SABUWA: Emefiele ya buga takardun kudi na miliyan ₦684m a matsayin biliyan ₦18b
Hukumar EFCC ta sake shigar da sabuwar tuhuma zuwa babbar kotun tarayya a Abuja inda take zargin Emefiele da wata kalar zamba cikin aminci.
A cewar EFCC ya buga takardun kudi na miliyan 684 amma a Gwamnatance ya Nuna cewa ya buga biliyan 18 ne
Meye raayin ku?