ALHAMDULILLAH: Kaftin Ahmed Musa MON Ya Cika Alkawari, Ya Siya Wa Baba Karkuzu Gida Da Kyautar 500K
Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya cika alkawarin da yayi na siyawa Mallam Abdullahi Shu’aibu wanda aka fi sani da Karkuzu Na Bodara gida biyo bayan hira da aka yi da da dattijon yana neman tallafin jama’a bayan makanta…