Ɗabi’ar Da Ke Saurin Janyo Cutar Basir
Ɗabi’ar Da Ke Saurin Janyo Cutar Basir Bayan ƙaranta shan ruwa, ƙaranta cin harza ko datsar abinci akwai ƙarin ɗabi’ar da ke saurin janyo cutar basir. Wannan ɗabi’ar ita ce yin buris ko yin watsi da yin bayan…
Gwamnati Ta Rufe Makarantu Bayan Cutar Diphtheria Ta Kashe Dalibai 5 A Bauchi
Dalibai biyar sun mutu sanadiyyar wata cuta da ake zargin ta Diphtheria a Karamar Hukumar Jama’are da ke Jihar Bauchi. Shugaban Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar, Dokta Rilwanu Mohammed ne ya bayyana hakan ga manema labarai…