Zan taimaka wa al’ummar Kano yayin da ake cikin matsin rayuwa – Ɗangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a jihar Kano. Dangote ya yi wanna alƙawarin ne a lokacin da ziyarci gwamnan jihar Kano…