Atiku Abubakar Ya Ziyarci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso A Gida
Tsohon dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a babban zaɓen shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a yammacin wannan rana 15th Agusta 2023 a gidansa dake babban Birnin tarayya…