Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa

Kasuwanci

Gwamnatin Tarayya ta Tabbatar da sanya hannu kan yarjejeniyar SAMOA

Lamarin dai ya haifar da cece-kuce, inda wasu malamai da masu rajin kare hakkin bil adama ke sukar Gwamnatin Najeriya kan yarjejeniyar. Sai dai a wata sanarwa da ya fitar a daren Yau Alhamis, Mohammed Idris, ministan yada labarai, ya…

Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa

Aliko Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa zuwa kusan kashi 30 cikin dari. Da yake jawabi ga mahalarta taron a dakin taro na Banquet dake fadar gwamnatin tarayya dake Abuja,…

NNPCL ya ayyana dokar ta-ɓaci a harkokin man fetur na Najeriya – Kyari
Mele Kyari

Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ya ayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin haƙowa da kuma fitar da ɗanyen mai daga ƙasar.Shugaban kamfanin, Mele Kyari, ya ce sun ɗauki matakin ne da zimmar haɓaka yawan man da ake…

WATA SABUWA: Emefiele ya buga takardun kudi na miliyan ₦684m a matsayin biliyan ₦18b

Hukumar EFCC ta sake shigar da sabuwar tuhuma zuwa babbar kotun tarayya a Abuja inda take zargin Emefiele da wata kalar zamba cikin aminci. A cewar EFCC ya buga takardun kudi na miliyan 684 amma a Gwamnatance ya Nuna cewa…

An Fara Samun Saukowar Kayan abinci A Wasu Jihohin Najeriya

Binciken jin ra’ayin Jama’a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka a jihar katsina da makwabtanta Ministan Noma Abubakar Kyari Ya Gana Da Manyan Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Noma…