Skip to content
Inside Arewa Hausa

Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa Daga Arewacin Nijeriya

Inside Arewa Hausa

Latest Posts

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Boko Haram Sama Da Talatin

April 18, 2019 admin Boko Haram, Labarai

Dakarun sojin hadin gwiwa na Kasarmu Nijeriya da na Kasar Chadi karkashin rundinar OPERATION ‘YANCIN TAFKI sun hallaka ‘yan ta’addan[…]

Read more

Dalilin Da Ya Sa Muka Caccaki Jonathan Akan Boko Haram Ba Ma Caccakar Buhari Akan Zamfara – Izala

April 18, 2019 admin Boko Haram, Siyasa

  *Mun Ci Amanar Buhari Idan Muka Ga Laifinsa Ba Mu Fada Masa Gaskiya Ba Shugaban Kungiyar Izala na Najeriya[…]

Read more

Ka Bayyana Sunayen Sarakunan Dake Da Alaka Da Barayin Shanu Ko Mu Dauki Mataki Akanka, Sakon Sarakunan Zamfara Ga Ministan Tsaro

April 12, 2019 admin Siyasa

Majalisar Sarakunan jihar Zamfara karkashin jagorancin Alhaji Attahiru Ahmad, sun ja kunnen ministan tsaro Mansur Dan Ali, kan abinda suka[…]

Read more

Gidauniyar Kwankwasiyya Za Ta Ba Da Tallafi Ga Masu Bukatar Yin Karatun Digiri Na Biyu

April 12, 2019 admin Labarai, Siyasa

Gidauniyar Kwankwasiyya, wato ‘Kwankwansiyya Development Foundation’, za ta dauki nauyin dalibai ‘yan asalin jihar Kano da ke bukatar karo karatu[…]

Read more

Gwamna Badaru Abubakar Na Jihar Jigawa Ya Yi Tsayiwar Bazata A Kasuwar Shiwarin Domin Siyan Dabino

April 12, 2019 admin Siyasa

Maigirma Gwamnnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar Ya yi Tsayawar Bazata a Kasuwar Shuwarin, Inda Ya Sauko Daga Motar[…]

Read more

‘Yan Bindiga Sun Mamaye Wasu Sassa Na Jihar Katsina, Cewar Gwamna Masari

April 12, 2019 admin Labarai

Rahotanni sun nuna cewa ‘yan bindiga sun kashe kimanin mutane 33 a kananan hukumomin Batsari, Sabuwa da Jibiya duk a[…]

Read more

Za’a Ci Tarar N500,000 Ga Duk Wanda Aka Kama Da Laifin Sayen Kuri’u

April 12, 2019 admin Labarai, Siyasa

  Hukumar zabe mai cin gashin kanta ta gabatar da shawarar cin tarar wadanda aka kama da laifin sayen kuri’u[…]

Read more

‘Yan Bindiga Sun Kwace Katsina

April 11, 2019 admin Uncategorized

Gwamnan jahar Katsina Alh Aminu Bello Masari Ya shedawa Babban Sufeto ‘yan Nigeriya Muhd Adamu cewar ‘yan Bindiga sun kwace[…]

Read more

Posts navigation

«Previous Posts 1 … 40 41 42

Follow us on Twitter

My Tweets

Facebook Page

Facebook Page

Advert

WordPress Theme: Poseidon by ThemeZee.