Skip to content
Inside Arewa Hausa

Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa Daga Arewacin Nijeriya

Inside Arewa Hausa

Latest Posts

Kotu Ta Umarci ‘Nigeria Tribune’ Ta Biya Al-Muntada Diyyar Naira Miliyan 50

May 5, 2019 admin Labarai

  Babbar kotun jihar Kano a karkashin jagorancin Mai shari’a A. T. Badamasi ta umarci jaridar Nigeria Tribune da ta[…]

Read more

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Bafarawa, Inda Suka Kashe Dogarinsa, Abdullahi Jijji

May 5, 2019 admin Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Bafarawa, Inda Suka Kashe Dogarinsa, Abdullahi Jijji Haka kuma ‘yan bindigan sun yi awon[…]

Read more

‘Yan Daba Sun Kashe Ta Akan Wayar Salula

May 5, 2019 admin Labarai

Malama Fauzeeya kenan ‘yar asalin garin Kontagora dake Jihar Neja da wasu ‘yan daba suka hallaka a kan wayar salula[…]

Read more

Wata kotu ta yanke wa wasu matasa da suka yi fyade hukuncin taran N7,000 a Zaria

April 27, 2019 admin Labarai

Hukuncin wani alkalin kotun shari’ar musulunci da ke da zama a Tudun Wada, a Zariya ya kawo cecekuce bayan ya[…]

Read more

Dalilin Da Ya Sa Aka Daina Jin Duriyata, Cewar Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Wakili

April 23, 2019 admin Labarai

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Mohammed Wakili ya shaida wa BBC abin da ya sa aka yi kwana biyu[…]

Read more

Buhari Ya Samar Da Ayyukan Yi Sama Da Milyan 12 A Shekaru Hudun Da Ya Yi Akan Mulki, Cewar Lai Mohammed

April 23, 2019 admin Siyasa

Gwamnatin APC ta shugaba Buhari ta yi kikirarin cewa ta samar da guraben ayyukan yi sama da miliyan 12 a[…]

Read more

Dangote ya yi Allah wadai da rushe-rushen ganuwa da ake yi A Kano

April 23, 2019 admin Siyasa

Tattalin Arzikin Kano Yana Wuyanmu, Cewar Dangote Bayan kammala wani babban taro akan tattalin arziki da ci gaban jihar Kano[…]

Read more

Dangote ya yi Allah wadai da rushe-rushen ganuwa da ake yi A Kano

April 23, 2019 admin Siyasa

Tattalin Arzikin Kano Yana Wuyanmu, Cewar Dangote Bayan kammala wani babban taro akan tattalin arziki da ci gaban jihar Kano[…]

Read more

Anyi Allah wadai da Gwamnan Jigawa Badaru

April 23, 2019 admin Siyasa

Yau Gwamna Badaru kusan Shekararsa hudu 4 Yana kan Mulki zuwansa Kasar CHINA Goma 14 da Zimmar zai kawowa jahar[…]

Read more

An Kama Mataimakin Karamar Hukumar Anka Da Laifin Taimakawa ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara

April 19, 2019 admin Boko Haram, Labarai

Wannan Mutuminda kuke gani Mataimakin Shugaban Karamar hukumar Anka a jihar Zamfara ne mai suna Yahuza Ibrahim. Sojoji sun kama[…]

Read more

Posts navigation

«Previous Posts 1 … 39 40 41 42 43 Next Posts»

Follow us on Twitter

My Tweets

Facebook Page

Facebook Page

Advert

WordPress Theme: Poseidon by ThemeZee.