Kotu Ta Haramtawa Ado Gwanja Yin Waka Tare Da Bada Umarnin A Kamo Shi
Kotu Ta Haramtawa Ado Gwanja Yin Waka Tare Da Bada Umarnin A Kamo Shi Wata babbar kotun jihar Kano ta bada umarnin a kamo mata fitaccen mawaƙin nan Ado Isa Gwanja. Kotun ta kuma haramta masa waka har sai Yan…
