Skip to content
Inside Arewa Hausa

Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa Daga Arewacin Nijeriya

Inside Arewa Hausa

Category: Boko Haram

An Sake Hallaka ‘Yan Bindiga Da Jiragen Sama A Jihar Borno

March 28, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Lokaci ya yi da kowane dan ta’adda zai rasa inda zai sa kansa da yardar Allah. Domin Sojojin sama ransu[…]

Read more

Dattawan Arewa Sun Caccaki Masu Ruwa Da Tsaki Kan Yin Biris Da Laifukan Makiyaya

February 7, 2021 admin Boko Haram, Labarai, Siyasa

Gamayyar Dattawan Arewa Kan Zaman Lafiya da Cigaba sun yi kira ga masu ruwa da tsaki a yankin masu butulci[…]

Read more

Boko Haram Ta Rasa Inda Za Ta Saka Kanta A Borno – NAF

January 20, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Rundunar Sojin saman Nijeriya NAF, bangaren dakarun ‘Operation LAFIYA DOLE’ ta rusa wani sansanin horar da ‘yan ta’addan Boko Haram,[…]

Read more

Annobar Sace Farfesoshi Ta Kunno Kai A Arewa

January 20, 2021 admin Boko Haram, Labarai

An Sace Farfesa, An Kashe Dansa Da Mutum Uku A Kaduna An Sace Wani Farfesan A Nasarawa     Daga[…]

Read more

Wasu ƴan bindiga sun kaiwa tawagar Sarkin Ƙaura Namoda hari, inda suka kashe jami’an ƴan sanda 3

December 18, 2020 admin Boko Haram, Labarai

  Wasu ƴan bindiga sun kaiwa tawagar Sarkin Ƙaura Namoda Sunusi Muhammad Asha hari, inda suka kashe jami’an ƴan sanda[…]

Read more

Fulani ne dake tsakanin Dajin Zamfara da Katsina suka sace Dalubai yan Makarantar Kankara ba Boko Haram ba – Inji Gwamnan Zamfara

December 18, 2020 admin Boko Haram, Labarai

Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawallen Maradun ya ƙaryata Shugaban Ƙungiyar Boko Haram Abubakar Shekau inda ya ce Sam ba ‘yan[…]

Read more

‘Yan Bindiga Sun Yi Mummunan Ta’asa A Jihar Neja

December 6, 2020 admin Boko Haram, Labarai

Wasu ‘yan bindiga akan babura dauke da muggan makamai sun kai hari Unguwar Mai Jaki dake yankin Gunna na karamar[…]

Read more

Gwamnan Zamfara Ya Zargi Ministan ‘Yan Sanda Da Yari Kan Kashe-kashe A Zamfara

December 5, 2020 admin Boko Haram, Labarai

Gwamnan jihar Zamfara Bello Mohammed Matawalle, ya zargi Ministan Harkokin ‘Yan Sanda Alhaji Maigari Dingyadi, da tsohon gwamnan Zamfara Abdulaziz[…]

Read more

Ganin Ƙarshen Boko Haram Sai Mai Tsawon Rai – Buratai

December 5, 2020 admin Boko Haram, Labarai, Siyasa

Shugaban dakarun sojojin kasan Najeriya, Laftana Janar Tukur Buratai, cikin fushi ya mayar da martani ga masu ƙorafin cewa Shugabannin[…]

Read more

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Limami Da Mamu 30 A Masallacin Juma’a

November 22, 2020 admin Boko Haram, Labarai

Rahotanni daga jihar Zamfara sun bayyana cewar ‘yan ta’adda masu Garukwa da mutane sun shiga garin Kanoma dake karamar hukumar[…]

Read more

Posts navigation

«Previous Posts 1 2 3 4 … 6 Next Posts»

Follow us on Twitter

My Tweets

Facebook Page

Facebook Page

Advert

WordPress Theme: Poseidon by ThemeZee.