Skip to content
Inside Arewa Hausa

Inside Arewa Hausa

Labarun Hausa Daga Arewacin Nijeriya

Inside Arewa Hausa

Category: Boko Haram

Ƴan fashin daji sun ɗauke mata da ƴar ta bayan sun gama raba wa marasa ƙarfi zakkar Ramadan a Kaduna

April 24, 2022 admin Boko Haram, Yan Bindiga

Wasu ƴan fashin daji sun sace wata mai taimakon al’umma, mai suna Ramatu Abarshi tare da ɗiyarta Amira, bayan sun[…]

Read more

Hoto Mai Magana: Kwamanda, Janaral Matawalle….!

January 8, 2022 admin Boko Haram, Labarai, Yan Bindiga
Read more

Wani Dattijo Ya Cire Rufin Gidansa, Domin Ya Sayar Da kwanon Don Ya Biya Wa Ɗansa Kuɗin-Fansa

January 8, 2022 admin Boko Haram, Yan Bindiga

DAGA Ibrahim M. Bawa Wani Dattijo mai suna Malam Sa’idu da ke a garin Faskari a yayin da yake ƙoƙarin[…]

Read more

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sake Koma Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Mutane Da Dama

November 22, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sake Koma Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Mutane Da Dama.  […]

Read more

Dogo Gide ya kashe Damina a dajin Dansadau dake jihar Zamfara 

October 27, 2021 admin Boko Haram, Labarai, Ra'ayi

Rahotanni daga jihar Zamfara na bayyana cewar Damina wani hatsabibin dan ta’adda ya gamu da ajalinsa a wata kafsawa da[…]

Read more

Dole Ne Gwamnati Tayi Sulhu da ‘Yan Ta’adda, Kuma Ta daina Tura Sojoji Suna Ruwan Bama-Bamai Ga Resu Matukar Ana Son a Daina Daukar Dalibbai~ inji Sheakh Gumi

June 22, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheakh Ahmad Gumi ya bayyana cewar, ya zama dole ga gwamnatin kasar nan ta[…]

Read more

Matsalar Tsaro: Masarautar Katsina ta soke shagulgulan Hawan Sallah

May 10, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Sakamakon yawaitar Matsalar tsaro dake ta kara kamari a Gundumar Masarautar Katsina dama sauran yankuna na Jahar Katsina, Masarautar Katsina[…]

Read more

Sarkin Katsina ya dakatar da hakimi sakamakon zargin sa da alaka da ‘yan bindiga

May 2, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Masarautar Katsina ta dakatar da hakimin Kankara Alhaji Yusuf Lawal, sakamakon zarginsa da hannu wajen taimakawa ‘yan bindiga a yankinsa.[…]

Read more

Na Ɗauki Kirista Fiye Da Musulmai A Matsayin Ma’aikata ~ Isa Pantami

April 17, 2021 admin Boko Haram, Labarai

  Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Dijital, Dr Isa Pantami, ya musanta wata alaka da kungiyoyin ‘yan ta’adda ko[…]

Read more

Gwamnatin Katsina Ta Yo hayar Karnuka Don Tabbatar da Tsaro A Makarantun kwana

April 17, 2021 admin Boko Haram, Labarai

Gwamnatin jihar Katsina ta amince da aikin karnukan da jami’an tsaron da aka tura domin amintar da makarantun kwana na[…]

Read more

Posts navigation

1 2 3 … 6 Next Posts»

Follow us on Twitter

My Tweets

Facebook Page

Facebook Page

Advert

WordPress Theme: Poseidon by ThemeZee.