Gwamnati Ta Rufe Makarantu Bayan Cutar Diphtheria Ta Kashe Dalibai 5 A Bauchi
Dalibai biyar sun mutu sanadiyyar wata cuta da ake zargin ta Diphtheria a Karamar Hukumar Jama’are da ke Jihar Bauchi. Shugaban Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar, Dokta Rilwanu Mohammed ne ya bayyana hakan ga manema labarai…
’Yan Bindiga Sun Harbe Sojoji 7 Da Manoma 22 A Zamfara
Akalla sojoji bakwai da manoma 22 ne aka kashe yayin wani artabu tsakanin dakarun rundunar tsaro ta Operation Hadarin Daji da ’yan bindiga a Jihar Zamfara. An yi ba-ta-kashin ne a kusa da garin Kangon Garucci da ke gundumar Dangulbi…

