KAURACEWA POLARIS BANK: Kalli yadda Jama’a sukayi defifi a bankin Polaris domin rufe asusun “account” dinsu da bankin da kuma kwashe kudadensu dake cikin bankin
Wannan dai na zama wani mataki ne domin hukunta bankin bisa hana ma’aikatansa musulmai rika zuwa masallacin Juma’a a lokacin aiki

