Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike na jam’iyyar PDP a Najeriya ya jaddada goyon bayansa ga dan takarar shugabancin kasar Atiku Abubakar a zaben da ke tafe na 2023.
Sai dai Gwamna Wike ya ce ba zai amince da kasancewar Iyorcha Ayu a matsayin shugaban jam’iyya ba.
Me hakan ke nufi ga jam’iyyar ta adawa?
Dw hausa