A Riƙa Warewa Kano Kaso Na Musamman In Za’ayi Rabon Kuɗaɗen Shigar Gwamnatin Tarayya

A Riƙa Warewa Kano Kaso Na Musamman In Za’ayi Rabon Kuɗaɗen Shigar Gwamnatin Tarayya, Inji Gwamnatin Kano

 

Gwamnatin Jihar Kano ta buƙaci a riƙa ware mata kaso na musamman idan aka tashi rabon kuɗaɗen shigar gwamnatin Tarayya.

 

Gwamnatin ta miƙa buƙatar ganin ana bai wa jihar ƙarin kashi ɗaya cikin 100 idan aka tashi rabon kuɗaɗen gwamnatin tarayya ne saboda muhimmancin matsayinta a Najeriya.

 

-Idon Mikiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: