Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi Birnin Riyadh na kasar Saudi Arabia

Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi Birnin Riyadh na kasar Saudi Arebiya

Gobe insha Allah 25/10/2021 shugaba Muhammadu Buhari zai tafi Birnin Riyadh na kasar Saudi Arabiya domin halartar babban taron zuba jari a riyadh wato Investment Conference wanda hukumar Future Investment Initiative Institute ta shirya.

 

Haka kuma bayan kammala taron, shugaba Muhammadu Buhari zai tsaya ya gudanar da ibadar umrah inda daga bisani zai dawo ranar Juma’a insha Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published.