Bayan kwashe shekaru 13 a jami’ar jahar Jos, matashi Aluta Jango ya kammala karatunsa na digir a bana.

Bayan kwashe shekaru 13 a jami’ar jahar Jos, matashi Aluta Jango ya kammala karatunsa na digir a bana.

Matashi mai suna Jonathan Ogboffa, wanda akafi sani da “Senior Comrade ko Aluta Jango” ya kammala karatun digiri da ya fara tun shekarar 2008.

An bayyana matashin amatsayin dalibin da yafi kowa dade da shuhura a jami’ar.

Congratulations To Senior Comrade ✊

Leave a Reply

Your email address will not be published.