Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya na nuni da cewa yan bindiga sun farmaki kwaleji horas da dakarun soji ta NDA

Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya na nuni da cewa yan bindiga sun farmaki kwaleji horas da dakarun soji ta NDA a safiyar yau Talata…..

 

Harin da yayi sanadin rasa rayukan dakarun soji biyu tareda sace mutum guda….

 

Kwalejin wadda babu irin ta kaf Arewacin Najeriya,kuma ta farko da babu irinta akaf fadin Najeriya inda anan ne ake yaye kwararrun dakarun soji masu horon yaki na musamman….

 

Lamarin da a iya kwatan tashi da cewa ruwa yaci gwani, batun matsalar tsaro kowa sai yayi takan sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.