Hukumar Hisba ta Yankewa Sadiya Haruna (actress) hukuncin zuwa Islamiya har na tsawon wata6.

Hukumar Hisba ta jahar *Kano* ta Yankewa Sadiya Haruna (actress) hukuncin zuwa Islamiya har na tsawon wata6.

 

Hukuncin yabiyo bayan hotuna da tasaka a Instagram dinta Wanda hukumar Hisba ta ce sun sabawa addinin Islama.

 

Hukumar Hisba zata rinka bin Saudiya Haruna har Islamiya akullun.

 

Ya kukaji da hukuncin❓

👉Yusuf a-y Kurya

Leave a Reply

Your email address will not be published.