An Ɗaura Auren Yusuf Buhari Da Gimbiya Zahra Bayero akan Sadaki Naira dubu ɗari biyar N500,000

Ayyiriri

An Ɗaura Auren Yusuf Buhari Da Gimbiya Zahra Bayero akan Sadaki Naira dubu ɗari biyar N500,000.

Rahotanni sun tabbatar da cewar Mallam Mamman Daura ya bayar da sadaki Naira dubu ɗari biyar N500,000 lakadan kuma attajiri Aminu Alhassan Dantata, ya bayar da Auren gimbiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.