Shugaba Buhari Zai Sake Gina Katafaren Kurkuku A Kano Ministan harkokin cikin gida Rauf Aregbesola ya bayyana cewar gwamnatin tarayya zata sake gina manyan gidajen kurkuku a jihohin Kano, Ribas da birnin tarayya Abuja. Aregbesola yace za’a gida sabbin kurkukun ne domin rage cunkoso dake addabar gidajen kurkuku dake Najeriya, kamar yadda ya bayyana a jihar Osun. “Sabbin gidajen kurkukun da za’a gina zasu ɗauki mutane dubu uku kowannensu.” Inji shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: