Kowanne matashi Baligi zai dinga biyan kudi Naira Dubu biyu a Jihar Katsina

Gwamnatin jihar Katsina da ke arewacin Najeriya, ta ce al’umar jihar ce ta amince cewa daga yanzu duk wani baligi ya rika ba da N2,000 a kowace shekara a matsayin haraji ga gwamnati domin samar da ci gaba.

Kwamishinan kasafin kudi da tsare-tsaren arzikin jihar, Alhaji Faruk Lawal Jobe ne ya shaida wa manema labarai hakan a Katsina.

Me zaku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published.