Wani bincike yanuna cewa jihar kano tafi kowacce jiha cin ‘Dan wake, kuma mafi yawan matan da ke sana’ar saida dan waken zawarawa ne.
Shidai Dan waken ana kiran da suna (Kula-kulan Jifan Yunwa)
Shin a wacce Jiha ce a Najeriya akafi kuma cin soyayyun kaji ?
Me zakuce?