Ministan harkokin cikin gida Rauf Aregbesola ya bayyana cewar gwamnatin tarayya zata sake gina manyan […]
Month: July 2021
An nada ‘Dan Shugaban Nigeria Yusuf Buhari a matsayin Talban Daura
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ziyaraci fadar Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Faruq Umar […]
DA DUMU-DUMI: Tsohon gwamnan Jigawa a zamanin Soji Ibrahim Aliyu ya rasu
Tsohon gwamnan Jahar Jigawa a zamani mulkin Soji, Birgediya Janar Ibrahim Aliyu ya rasu a […]
Sarkin Kano Ado: Wani Gari Yafi Gaban Kunu
Ance wata rana sarkin Kano Ado ya dawo daga tafiya, ya biyo ta Katsina Road, […]
Gwamnatin Tarayya ta amince da gina sabuwar Jami’ar koyar da Kere-Kere a Jigawa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da gina Jami’ar Tarayya ta Fasaha da Kere-kere a […]
Kowanne matashi Baligi zai dinga biyan kudi Naira Dubu biyu a Jihar Katsina
Gwamnatin jihar Katsina da ke arewacin Najeriya, ta ce al’umar jihar ce ta amince cewa […]
BINCIKE: Jihar Kano itace jihar da tafi kowacce jiha a duniya yawan cin ‘Dan wake
Wani bincike yanuna cewa jihar kano tafi kowacce jiha cin ‘Dan wake, kuma mafi yawan […]
Jami’an tsaro sun bankado wani babban sirri yanda yan bindiga ke shigowa da makamai.
Yanda aka kama wasu manyan yan bindiga bakwai (7) da shugabansu dauke da manya manyan […]
Malam Abduljabbar ya sake gindaya sharuɗan tuba
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sake gindaya sharuɗa ga malaman Kano, matuƙar da gaske suna so […]