Yadda Wani Matashi Yake Aikin Hayar Babur Mai Ƙafa Uku (Keke Napep) Tare Da Matarsa A Zariya

 

Wani matashi kenan da yake aikin hayar Babur mai ƙafa uku wato (Keke Napep) wanda akafi sani da Adaidaita Sahu, tare da matarsa a garin Zariya.

 

Matashin ya bayyana cewar ba zai iya barin matar tasa a gida ba, shi so yake ko yaushe suna tare, shi yasa suke yin aikin tare, kuma ita ce ke karɓar kuɗin duk wanda ya hau Adaidaita Sahun.

 

Kazalika ya ƙara da cewar, a yanzu haka matar tasa itama ta iya tuƙa Adaidaita Sahun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: