Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a tace Dalibai zasu iya cire takardar Slip domin […]
Month: May 2021
Matsalar Tsaro: Masarautar Katsina ta soke shagulgulan Hawan Sallah
Sakamakon yawaitar Matsalar tsaro dake ta kara kamari a Gundumar Masarautar Katsina dama sauran yankuna […]
DA DUMI-DUMI: Allah ya yiwa Hajiya Jummai Alhassan (Maman Taraba) rasuwa a wannan rana ta Juma’a.
DA DUMI-DUMI: Allah ya yiwa Hajiya Jummai Alhassan (Maman Taraba) rasuwa a wannan rana ta […]
Ka gaggauta biyan hakkin ‘yan fansho da ya kai Naira biliyan 26 – NLC ga Ganduje
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gaggauta biyan bashin […]
Sarkin Katsina ya dakatar da hakimi sakamakon zargin sa da alaka da ‘yan bindiga
Masarautar Katsina ta dakatar da hakimin Kankara Alhaji Yusuf Lawal, sakamakon zarginsa da hannu wajen […]
NLC: Korar ma’aikata dubu 30 da El-Rufai ya yi shi ya kara ta’azzara rashin tsaro
Gamayyar kungiyoyin ma’aikata sun alakanta rashin tsaro dake addabar jihar Kaduna da korar ma’aikata 30,000 […]
An gano ma’aikatan bogi 668 a jihar Gombe – Kwamishina
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da dakatar da ma’aikata 668 da take zaton na bogi […]
‘Yan bindiga sun kashe kwamishina a jihar Kogi.
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kashe mista Solomon Adebayo wanda shine kwamishinan kula da […]