‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Dalibai Uku A Jami’ar GreenField Da Ke Kaduna. Wasu ‘yan bindiga

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe wasu dalibai yayin da suka kai hari a jami’ar GreenField a jihar Kaduna cikin daren ranar Talata.

Jami’ar wadda take a hanyar Kaduna zuwa Abuja a yankin karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, kuma jami’ar farko ta kudi a jihar da aka kirkira shekaru uku da suka gabata.

A dakace mu…

Leave a Reply

Your email address will not be published.