Majalisar Dokokin Jihar Katsina Ta Kama Da Wuta

Yanzu muke samun labarin cewa majalisar dokoki ta jihar Katsina ta kama da wuta, sai dai a rohoton namu ba mu samu musabbabin kamawar wutar ba.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.