Hukumar tara kudaden haraji ta jihar Kaduna, KADIRS ta kulle ginin hedikwatar samar da wutar lantarki ta Kaduna (NEPA BUILDING) bisa rashin biyan kudaden haraji
Inside Arewa ta ruwaito bashin da ake binsu na haraji daga 2012 zuwa 2018 ya tasar ma Naira N464,486,991.53.