Yanayin Buji ya Hana Osinbajo halartar Taron Tinubu 

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo wanda ya kamata ace ya halarci taron bikin tunawa da Jigon Jami’iyyar APC, amma Mai Magana da yawun sa Mr. Laolu Akande yace bazai damu damar halarta ba saboda yanayin buji da aka tashi dashi.

 

Mr. Laolu Akande ya bayyana haka a shafin sa na twita, yana mai bayyana cewa Osinbajo zai kalli taron ta hanyan yanar gizo tare da Shugaba Muhammadu Buhari.

 

Ana Saran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai jagoranci taron.

Leave a Reply

Your email address will not be published.