Zuwa Yanzu An Samu Gudummuwar Zunzurutun Kudi Har Naira Miliyan 175 Na Tallafi ‘Yan Kasuwar Katsina

Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal A Lokacin Da Ya Kawo Ziyarar Jajen Gobarar Babbar Kasuwar Katsina.

Bayan Jajantawar Gwamna Waziri Ya Baiwa Yan Kasuwar Babbar Kasuwar Katsina Da Guddumuwar Kudi Har Naira Miliyan 20 Da Kuma Bada Naira Miliyan Talatin Na Kungiyar Gwamnonin Nijeriya.

Zuwa Yanzu Dai An Samu Guddumuwar Zunzurutun Kudin Da Yan Kasuwar Katsina Har Naira Miliyan 175 Daga Mutane Daban-daban.

Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu : Miliyan 50

Alhaji Dahiru Mangal: Naira Miliyan 50

Sanata Ahmed Babba Kaita: Naira Miliyan 20

Gwamnatin Jihar Sokoto: Naira Miliyan 20

Kungiyar Gwamnonin Nijeriya: Naira Miliyan 30

Gidauniyar Ministan Shari’a Na Kasa: Naira Miliyan 5

Jimla Sun Kama Naira Miliyan 175.

Yanzu Dai Abinda Ya Rage Yadda Za’a Raba Masu Tallafin Da Aka Samu Da Wanda Ita Kanta gwamnati Jihar Katsina Da Kuma Ta Tarayya.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: