An Sake Hallaka ‘Yan Bindiga Da Jiragen Sama A Jihar Borno

Lokaci ya yi da kowane dan ta’adda zai rasa inda zai sa kansa da yardar Allah. Domin Sojojin sama ransu ya baci kawai addu’a suke nema a gare mu.

Sojojin Operation Tura-Takai-Bango tare da hadin gwiwar sojojin sama NAF dake aiki a arewa maso gabashin Nijeriya sun kashe gwamnan ‘yan Kungiyar ISWAP a yankin Damboa zuwa Chibok.

A wani harin kwanton bauna da dakarun rundunar suka kai akan yan ta’addan, ansamu nasarar kubutar da mutanen da sukayi garkuwa dasu wanda galibinsu matane da kananan yara.

Allah ya taimaki Jami’an tsaronmu akan wadannan miyagun mutanennan

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.