Buhari Ya Kara nada Mohammed Adamu a matsayin Babban Sufeto Janar na Yan Sanda

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara wa’adi ga babban Sufeto Janar na yan sandan Najeriya, Mohammed Abubakar Adamu.

 

A ranar 1 ga watan Fabarairu na 2021 ne dai wa’adinsa ya cika.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *