Wasu ƴan bindiga sun kaiwa tawagar Sarkin Ƙaura Namoda hari, inda suka kashe jami’an ƴan sanda 3

 

Wasu ƴan bindiga sun kaiwa tawagar Sarkin Ƙaura Namoda Sunusi Muhammad Asha hari, inda suka kashe jami’an ƴan sanda 3 da farar hula 5, sai dai rahoton ya bayyana cewar Sarkin ya sha da ƙyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.