Gwamnatin Tarayya ta Umarci dukkanin kamfanonin waya na Najeriya dasu dakatar da cire chajin Naira Ashirin (N20) na Neman lambar sirri ta katin Dan-Kasa wato NIN:
Ministan sadarwar Najeriya ne Dakta Isah Ali Pantami ya bada sanarwar a yau a cikin wata dakarda da ya fitar a yau Juma’a, 18/12/2020
Haka kuma dakatarwar ta fara ne daga yau