SAFARAR SHINKAFA: Jami’in Kwastan Ya Halaka Wani Magidanci A Jihar Kebbi

Wani jami’in tsare iyakan Kasa (kwastam) ya bindige wani magidanci har lahira, bisa zargin sa da shigo wa da shinkafa, sabanin karya dokar kasa.

Lamarin ya faru ne a ranar Talatar da ta gabata a yankin Kamba dake karamar hukumar Dandi a jihar Kebbi.

Mamacin dan asalin karamar hukumar Bunza ne ta jihar Kebbi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.